Karin Farashin Mai Zai Kara Jefa ‘Yan Najeriya Cikin Kangin Talauci
Washington D.C. — Kungiyar Kwadago ta NLC a Najeriya ta yi kira ga hukumomin Najeriya da su “gaggauta” janye karin farashin litar mai da aka yi kasar. A ranar Laraba…
Kasance da haɗin kai da sabbin labarai kai tsaye: tattalin arzikin Nijar, bukukuwan gargajiya, wasanni, siyasa, da sauran su. Tushen labaran ku game da duk abin da ya shafi Nijar.”
Washington D.C. — Kungiyar Kwadago ta NLC a Najeriya ta yi kira ga hukumomin Najeriya da su “gaggauta” janye karin farashin litar mai da aka yi kasar. A ranar Laraba…
Kwanan nan, wata sabuwar al’ada ta samo asali a Rasha inda yara ke sanya kayan dabbobi. Wannan al’ada ta jawo hankalin jama’a da kuma manyan masu mulki na ƙasar. Misali,…
washington dc — Gwamnatin tarayyar Najeriya ta fidda sabon gargdi game da yiyuwar samun ambaliyar ruwa a kasar. Sanarwar da babban daraktan hukumar kula da koguna ta Najeriya (NIHSA), Umar…
Bayanan hoto, Abu Mohammad na shirin barin iyalinsa a Syria zuwa sojan haya a Nijar. Bayani kan maƙala Marubuci, BBC Arabic Sanya sunan wanda ya rubuta labari, World Service News…
Asalin hoton, SenateNG Majalisar dattijan Najeriya ta cire sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume daga muƙamin mai tsawatarwa. Majalisar ta ɗauki wannan mataki ne a yau Laraba bayan…
Asalin hoton, @NGRPresident Shugabannin ƙungiyar ƙwadago ta NLC sun sanar da amincewarsu da naira 70,000 a matsayin albashi mafi ƙanƙanta ga ma’aikatan ƙasar. Shugaban Najeriya Bola Tinubu ne ya amince…
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye…
Asalin hoton, fb/Presidence De La Perublique Du Niger 19 Yuli 2024 Yayin da gwamnatin mulkin soji ta Jamhuriyar Nijar ke juya wa ƙasashen yamma baya, yanzu gwamnatin ta ƙulla wata…
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 19/07/2024.
Asalin hoton, Getty Images 23 Yuli 2024 Ƙasar Faransa ta buƙaci a saki hamɓararren shugaban jamhuriyar Nijar, Mohamed Bazoum ” cikin gaggawa sannan ba tare da wani sharaɗi ba” wanda…