Darajar Naira Ta Cira Karon Farko Bana
Tsawon mako 2 kenan da kudin Naira ke samun tagomashi a kasuwar musayar kudade a kasar, inda ake musayar kudin akan kasa da Naira 1,570 a kowacce dalar Amurka, maimakon…
Kasance da haɗin kai da sabbin labarai kai tsaye: tattalin arzikin Nijar, bukukuwan gargajiya, wasanni, siyasa, da sauran su. Tushen labaran ku game da duk abin da ya shafi Nijar.”
Sami labaran tattalin arziki na ƙarshe daga Nijar da Afirka. Bincika rahotanni, nazari, da canje-canje a harkokin kasuwanci, kamfanoni, da kasuwannin kudi a yankin
Tsawon mako 2 kenan da kudin Naira ke samun tagomashi a kasuwar musayar kudade a kasar, inda ake musayar kudin akan kasa da Naira 1,570 a kowacce dalar Amurka, maimakon…
Abuja, Nigeria — ‘Yan kasar Ghana da ke zaune a wadansu kasashe sun bayyana gamsuwa da sakamakon zabe Shugaban kasa da aka gudanar da ya a tsohon Shugaban kasa John…
WASHINGTON DC — A Ranar Lahadi dantakarar jam’iyar New Patriotic Party mai mulki a Ghana, mataimakin shugaban kasa Mahamudu Bawumia ya amince da shan kaye a zaben shugaban kasar, bayan…
washington dc — Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya jaddada cewa daukar matakin soja kadai ba zai samar da tsaro a Najeriya ba. A cewarsa, matakin soja bai…
Washington, DC — Jekadan Amurka a Najeriya Mr. Richard M. Mills ne ya bayyana haka a wata ziyara da ya kai jihar Sokoro. Ya kuma bayyana cewa, yana tattaunawa da…
Abuja, Nigeria — Majalisar Wakilai ta ba Babban Bankin Najeriya umurnin dakatarda sallaman ma’aikatan bankin 1,000 daya da ya yi niyya yi, domin ta Kafa Kwamiti na Musamman da zai…
washington dc — Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, na daf da fara aikin gina layin jirgin kasan da zai karade birnin Maiduguri da kewayensa. Wannan aiki shine irinsa na farko…
washington dc — A yau Talata Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya umarci ma’aikatar shari’ar kasar ta yi aiki da majalisar dokoki domin gyara ababen da ke janyo ce-ce-ku-ce a…
washington dc — Majalisar Dattawan Najeriya ta zartar da dokar matsakaicin kasafin kudi da ta dabarun sarrafa kudi domin aiwatarwar gwamnatin tarayyar kasar. Zartar da dokar ya biyo bayan gabatar…
Accra, Ghana — A bangaren tattalin arziki, Dokta Bawumia ya ce Ghana na bukatar a ginata ta hanyar ‘tattalin arzikin Dijital’, shi kuma Dokta Mahama ya ce Ghana na bukatar…