Tattaunawa Game da Hanyar da Najeriya Ke Karbar Bashi, Disamba 21, 2024
Abuja — A wannan shiri, za a ji manyan baki: Masanin tattalin arziki Yusha’u Aliyu, dan Majalisar Wakilai Abubakar Yahaya Kusada, da Alhaji Musa Abubakar Dan Malikin Kebbi. Suna bayani…
Nijar ta yi zargi cewa daga Najeriya an shirya maƙarƙashiya a cikin ƙasar.
21 Disamba 2024, 03:56 GMT Zaman doya da manja tsakanin Nijar da Najeriya ya sake rincaɓewa, bayan da ministan harkokin wajen Nijar ya gayyaci jami’a mai kula da harkokin diflomasiyya…
Kasafin Kudi na 2025 Zai Kawo Ragewar Farashi Har Kashi 15
Washington DC — Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya bayyana cewa kasafin kudin kasar na 2025 ya yi hasashen raguwar hauhawar farashin kaya daga kaso 34.6% da take a yanzu zuwa…
Fannoni da Ke Tuni a Kasafin Kudin 2025 Da Shugaba Tinubu Ya Bayyana.
Washington DC — Tsaro, raya kasa, lafiya da ilimi ne fannonin da suka samu kaso mafi tsoka a kasafin kudin Naira tiriliyan 47.9 da Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gabatarwa…
Gwamnatin Jigawa Ta Gano Ma’aikata 6,348 Masu Karya.
Washington DC — Gwamnatin Jigawa ta bayyana cewa ta bankado ma’aikatan bogi 6,348 yayin aikin tantance ma’aikatan da aka gudanar a jihar. Kwamishinan yada labarai, matasa, wasanni da al’adu na…
Kamfanin NNPC ne kadai ya yi tayin rage farashin litar mai.
Abuja, Nigeria — Shaidun gani da ido da dama sun tabbatar da cewa, Kamfanin NNPCL ya rage Naira 20 kan kowacce litar mai a sassa daban-daban na birnin tarayya Abuja.…
ECOWAS na shirin gina babban titi daga Ivory Coast zuwa Najeriya.
Asalin hoton, AFP 16 Disamba 2024, 04:10 GMT Shugabannin ƙungiyar bunƙasa tattalin arzikin ƙasashen yammacin Afirka, Ecowas, sun yi wani taro a Abuja, babban birnin Najeriya, inda suka mayar da…
Nijar ta hana watsa shirye-shiryen BBC na tsawon wata uku a tashoshin FM.
Shugaban mulkin sojin Nijar, Abdourahamane Tchiani 12 Disamba 2024 Gwamnatin mulkin soji a Jamhuriyar Nijar ta dakatar da watsa shirye-shiryen rediyo na BBC a tashoshin FM a fadin kasar har…
Kofofin ECOWAS A Bude Suke Ga Kasashen Mali, Nijar Da Burkina Faso, Inji Tinubu
washington dc — Jiya laraba a birnin Abuja, shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana cewar har yanzu muradai da walwalar al’ummomin Mali da Nijar da Burkina Faso ne abubuwan da…
Mutanen da gwamnatin sojin Nijar ta kulle tun bayan hawa mulki
Asalin hoton, FB 11 Disamba 2024 A makon nan ne ƙungiyar kare hakkin bil’adama ta Human Rights Watch ta buƙaci gwamnatin mulkin soji a Jamhuriyar Nijar ta yi watsi da…