Abubuwan da suka faru a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar 25 ga watan Fabrairu, 2025.
Asalin hoton, XnatashaAkpoti Bayanan hoto, Natasha Akpoti Sanata mai wakiltar Kogi ta tsakiya a majalisar dattijan Najeriya, Natasha Akpoti-Uduaghan, ta shigar da ƙara a kotu tana ƙalubalantar shugaban majalisar dattajai,…