Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da wurare daban-daban a duniya 13/01/2025
Asalin hoton, NIGERUA POLICE Rundunar ƴansandan Najeriya ta tunatar da al’ummar ƙasar cewa mutanen da suka ƙi taimakon jami’anta a lokacin da suke neman ɗauki, na iya fuskantar hukuncin ɗauri…
Abubuwan dake faruwa a Najeriya da wasu sassa na duniya ranar 14 ga Janairu 2024.
Asalin hoton, Lancashire Police Bayanan hoto, Wellings ya shaida wa alƙali cewa bai taɓa bugun Dawes da gangan ba, sai dai domin ya kare ta daga wani abu da zai…
Fitattun littafan labaran Hausa na shekara ta 2024.
Asalin hoton: Multiple Bayani kan maƙala Marubuci: Ameera Souley Sanya sunan wanda ya rubuta labari: Gwarzuwar Hikayata 2022 Aiko rahoto daga: Maradi A ranar: 4 Janairu 2025 Labaran zube ɗaya…
Me ya sa gwamnatin Nijar ke gudanar da kwace takardun zama ƴan ƙasa daga wasu mutane?
Asalin hoton, AFP Sa’o’i 4 da suka wuce Gwamnatin mulkin soji a Jamhuriyar Nijar ta sake ɗaukar matakin ƙwace takardar izinin ɗan ƙasa ga ƙarin wasu mutum biyu mukusanta ga…
Ayyukan da ke gudana a Najeriya da kuma wasu sassan duniya.
Gwamnatin Kano ta fara kwashe ‘dubban’ yara da ke rayuwa a kasuwanni da ƙasan gadoji a Kano, babban birnin jihar. An fara ɗaukar matakin ne a jiya Litinin, inda aka…
Al’amura a Najeriya da sassan duniya.
Asalin hoton, NLC Bayanan hoto, Shugaban ƙungiyar ƙwadago ta NLC a Najeriya, Joe Ajaero Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya, NLC ta buƙaci shugaban ƙasar, Bola Tinubu ya janye ƙudurin dokar haraji…
KAI TSAYE, Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya.
KAI TSAYE: Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya Kai Tsaye: Abubuwan da ke Faruwa a Najeriya Sabbin Labarai Daga Najeriya A Najeriya, abubuwa da dama na faruwa…
Bidiyo, Saƙon Sabuwar Shekara daga Ma’aikatan BBC Hausa, Tsawon Mintuna 7 da Sekondi 15
Saƙon Sabuwar Shekara daga Ma’aikatan BBC Hausa Ma’aikatan BBC Hausa suna fatan alheri da lafiyar mabiya su a sabuwar shekara. Kowane ma’aikaci ya ba da saƙon sa na musamman, yana…
Me ya sa shugaban Nijar ya zargi Najeriya da Faransa da ƙoƙarin shigowa ƙasar sa?
Asalin hoton, Agencies/X 26 Disamba 2024 Shugaban mulkin sojin Nijar, Birgediya Janar Abdurrahamane Tchiani, ya zargin Najeriya da Faransa da kitsa yunƙurin afka wa ƙasarsa ko yi wa Nijar bi-ta-da-ƙulli.…