Matsalolin Tattalin Arziki Zasu Taba Hada.
WASHINGTON, D. C. — Ana gudanar da bikin Kirsimeti a ranar 25 ga watan Disambar kowacce shekara, inda mabiya addinin Kirista ke tunawa da haihuwar Isa Almasihu. Bikin na Kirsimeti…
Kasance da haɗin kai da sabbin labarai kai tsaye: tattalin arzikin Nijar, bukukuwan gargajiya, wasanni, siyasa, da sauran su. Tushen labaran ku game da duk abin da ya shafi Nijar.”
WASHINGTON, D. C. — Ana gudanar da bikin Kirsimeti a ranar 25 ga watan Disambar kowacce shekara, inda mabiya addinin Kirista ke tunawa da haihuwar Isa Almasihu. Bikin na Kirsimeti…
Gabatarwa: Tsakanin Gaskiya da Karya Gwamnatin Rasha ta yi kira da cewa Ukraine tana kai hare-hare “na ta’addanci” kan birane kamar Rylsk da Kazan. Sai dai bincike ya nuna cewa…
Abuja — A wannan shiri, za a ji manyan baki: Masanin tattalin arziki Yusha’u Aliyu, dan Majalisar Wakilai Abubakar Yahaya Kusada, da Alhaji Musa Abubakar Dan Malikin Kebbi. Suna bayani…
21 Disamba 2024, 03:56 GMT Zaman doya da manja tsakanin Nijar da Najeriya ya sake rincaɓewa, bayan da ministan harkokin wajen Nijar ya gayyaci jami’a mai kula da harkokin diflomasiyya…
Washington DC — Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya bayyana cewa kasafin kudin kasar na 2025 ya yi hasashen raguwar hauhawar farashin kaya daga kaso 34.6% da take a yanzu zuwa…
Washington DC — Tsaro, raya kasa, lafiya da ilimi ne fannonin da suka samu kaso mafi tsoka a kasafin kudin Naira tiriliyan 47.9 da Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gabatarwa…
Washington DC — Gwamnatin Jigawa ta bayyana cewa ta bankado ma’aikatan bogi 6,348 yayin aikin tantance ma’aikatan da aka gudanar a jihar. Kwamishinan yada labarai, matasa, wasanni da al’adu na…
Abuja, Nigeria — Shaidun gani da ido da dama sun tabbatar da cewa, Kamfanin NNPCL ya rage Naira 20 kan kowacce litar mai a sassa daban-daban na birnin tarayya Abuja.…
Asalin hoton, AFP 16 Disamba 2024, 04:10 GMT Shugabannin ƙungiyar bunƙasa tattalin arzikin ƙasashen yammacin Afirka, Ecowas, sun yi wani taro a Abuja, babban birnin Najeriya, inda suka mayar da…
Shugaban mulkin sojin Nijar, Abdourahamane Tchiani 12 Disamba 2024 Gwamnatin mulkin soji a Jamhuriyar Nijar ta dakatar da watsa shirye-shiryen rediyo na BBC a tashoshin FM a fadin kasar har…