Tinubu Ya Umarci Ma’aikatar Shari’a Da Majalisar Dokoki Su Yi Aiki Tare Kan Dokar Haraji
washington dc — A yau Talata Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya umarci ma’aikatar shari’ar kasar ta yi aiki da majalisar dokoki domin gyara ababen da ke janyo ce-ce-ku-ce a…