Wannan shafi ne wanda ya kawo muku labarai game da abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar 07/05/2025.
Asalin hoton, Reuters Wata kotu ta yanke wa mutum huɗu hukuncin ɗaurin shekara ɗaya a gidan yari ko kuma su biya tarar dala 7,700 saboda yunƙurin fasa-ƙwaurin dubban sarauniyar tururuwa…