Tattaunawar Shugaba Tinubu Da ‘Yan Jarida Ta Bada Gobara Bayanan Kura
ABUJA, NIGERIA — Yayin da wasu suka bayyana gamsuwa da yadda Shugaban ya bayyana manufofinsa, wasu kuma na ganin akwai bukatar ganin ayyukan sun fara yin tasiri kafin su yarda…
Kasance da haɗin kai da sabbin labarai kai tsaye: tattalin arzikin Nijar, bukukuwan gargajiya, wasanni, siyasa, da sauran su. Tushen labaran ku game da duk abin da ya shafi Nijar.”
ABUJA, NIGERIA — Yayin da wasu suka bayyana gamsuwa da yadda Shugaban ya bayyana manufofinsa, wasu kuma na ganin akwai bukatar ganin ayyukan sun fara yin tasiri kafin su yarda…
Asalin hoton, Nigeria Police Force/Facebook Babban sufeto janar na ƴansandan Najeriya, Kayode Adeolu Egbetokun, ya ce jami’an rundunar sun kama waɗanda ake zargi da laifuka daban-daban har mutum 30,313, sannan…
WASHINGTON, D. C. — Ana gudanar da bikin Kirsimeti a ranar 25 ga watan Disambar kowacce shekara, inda mabiya addinin Kirista ke tunawa da haihuwar Isa Almasihu. Bikin na Kirsimeti…
Gabatarwa: Tsakanin Gaskiya da Karya Gwamnatin Rasha ta yi kira da cewa Ukraine tana kai hare-hare “na ta’addanci” kan birane kamar Rylsk da Kazan. Sai dai bincike ya nuna cewa…
Abuja — A wannan shiri, za a ji manyan baki: Masanin tattalin arziki Yusha’u Aliyu, dan Majalisar Wakilai Abubakar Yahaya Kusada, da Alhaji Musa Abubakar Dan Malikin Kebbi. Suna bayani…
21 Disamba 2024, 03:56 GMT Zaman doya da manja tsakanin Nijar da Najeriya ya sake rincaɓewa, bayan da ministan harkokin wajen Nijar ya gayyaci jami’a mai kula da harkokin diflomasiyya…
Washington DC — Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya bayyana cewa kasafin kudin kasar na 2025 ya yi hasashen raguwar hauhawar farashin kaya daga kaso 34.6% da take a yanzu zuwa…
Washington DC — Tsaro, raya kasa, lafiya da ilimi ne fannonin da suka samu kaso mafi tsoka a kasafin kudin Naira tiriliyan 47.9 da Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gabatarwa…
Washington DC — Gwamnatin Jigawa ta bayyana cewa ta bankado ma’aikatan bogi 6,348 yayin aikin tantance ma’aikatan da aka gudanar a jihar. Kwamishinan yada labarai, matasa, wasanni da al’adu na…
Abuja, Nigeria — Shaidun gani da ido da dama sun tabbatar da cewa, Kamfanin NNPCL ya rage Naira 20 kan kowacce litar mai a sassa daban-daban na birnin tarayya Abuja.…