Amsoshin Takardunku 04/05/2025
Mece ce alaƙar Najeriya da Nijar, shin asalinsu ƙasa ɗaya ce ko a rabe suke?
Waye ne Kyaftin Ibrahim Traoré, shugaban mulkin sojin Burkina Faso?
Yaya ciwon suga take, alamominta da kuma matakan kariya?
Domin jin amsar waɗannan tambayoyi, ku danna hoton da ke sama domin sauraron shirin Amsoshin Takardunku na wannan mako – wanda Nabeela Mukhtar Uba ta gabatar.