A wannan mako, mun kawo muku tattaunawa da Asiya Abdullahi, wadda aka fi sani da Asiya Chairlady a masana’antar finafinan Hausa.

Ƴar asalin jihar Kebbi, Asiya ta bayyana cewa ta so shiga harkar fim tun tana ƙarama, lamarin da ya zama ƙalubale gare ta saboda shekarunta sun yi kadan tun farko.

By Ibrahim