Ahmed Musa Ya Koma Kano Pillars Da Kafar Dama
Washington D.C. — Kyaftin din Super Eagles Ahmed Musa ya dawo gasar Premier League ta Najeriya, inda ya zura kwallaye biyu yayin da Kano Pillars ta doke Sunshine Stars na…
Kasance da haɗin kai da sabbin labarai kai tsaye: tattalin arzikin Nijar, bukukuwan gargajiya, wasanni, siyasa, da sauran su. Tushen labaran ku game da duk abin da ya shafi Nijar.”
Washington D.C. — Kyaftin din Super Eagles Ahmed Musa ya dawo gasar Premier League ta Najeriya, inda ya zura kwallaye biyu yayin da Kano Pillars ta doke Sunshine Stars na…
Bayani kan maƙala Marubuci, Armand Mouko Boudombo Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC, Dakar 24 Yuli 2024 Manufar a bayyane take, game da abin da aka tattauna a baya-bayan…
Asalin hoton, AFP 26 Yuli 2024 A yau juma’a ne aka cika shekara ɗaya cur da juyin mulkin sojoji wanda ya kifar da zaɓaɓɓiyar gwamnatin Shugaba Mohamed Bazoum. Saɓanin alwashin…
Murya, Ra’ayi Riga: Shekara guda bayan juyin mulkin sojoji a Nijar 26/07/2024, Tsawon lokaci 59,38
Amsoshin takardunku: Me ya sa wasu ƴan ƙwallo ke buga wa ƙasashen da ba nasu ba wasa? A cikin shirin na wannan mako: ko kun san abin da ya sa…
Asalin hoton, Seyi Makinde Facebook Gwamanan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya musanta maganar da Shugaba Bola Tinubu na Najeriya ya yi cewa gwamnatin tarayyar ƙasar ta bai wa jihohi, sama…
Asalin hoton, ortn Bayanan hoto, Janar Abdourrahmane Tchiani, 11 Agusta 2024 Daliban Jamhuriyar Nijar da ke karatu a ƙasar Rasha, sun koka tare da yin kira ga hukumomin kasar ta…
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Magoya bayan Wagner sun kai ziyara ƙabarin tsohon jagoransu, Yevgeny Prigozhin St Petersburg bayan an ƙaddamar da mutum-mutuminsa a Yuni. Bayani kan maƙala Marubuci,…
Murya, Ra’ayi Riga: Kan ɓarnar ambaliyar ruwa 23/08/2024, Tsawon lokaci 1,00,21
14 Yuni 2024 Wanda aka sabunta 24 Agusta 2024 Hikayata gasa ce ta rubutun ƙagaggun gajerun labarai ta mata zalla wadda ke samar da dama ga mata zalla marubuta, waɗanda…