Manufofi Da Trump Ya Yi Alkawarin Aiwatarwa
A lokacin yakin neman zaben shi, Donald Trump ya yi alkawarin aiwatar da manyan abubuwa da suka hada da tsaron kan iyaka da karfafa tattalin arziki. Alkawuran na sa dai…
Kasance da haɗin kai da sabbin labarai kai tsaye: tattalin arzikin Nijar, bukukuwan gargajiya, wasanni, siyasa, da sauran su. Tushen labaran ku game da duk abin da ya shafi Nijar.”
A lokacin yakin neman zaben shi, Donald Trump ya yi alkawarin aiwatar da manyan abubuwa da suka hada da tsaron kan iyaka da karfafa tattalin arziki. Alkawuran na sa dai…
Abuja, Nigeria — Minista Adebayo Adelabu ya ce gwamnatin tarayya ta dukufa wajen ganin an kawo sauyi a fanin samar da wutar lantarki da zai haifar da habbaka tattalin arziki…
Abuja, Nigeria — Kungiyar ta koka bisa yadda kudin gudanarwar kamfanonin kasar ya karu da kaso 357.57, sai kuma koma-baya na kaso 1.66 a cinikin kayan da suke sarrafawa. Kungiyar…
Kaduna, Nigeria — Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali akan maganar sabuwar dokar haraji ta shugaban kasa Tunibu da kuma matsalar tsaro da tattalin arziki a Najeriya. Saurari…
Minna, Nigeria — Tun a lokacin tsohuwar gwamnatin Shugaba Buhari ne dai aka rufe wannan boda sakamakon matakin da gwamnatin Buharin ta dauka na rufe iyakokin kasar ta kasa a…
WASHINGTON, D. C. — Bayan fashewar madatsar ruwan da aka samu a watan Satumbar da ya gabata, da ambaliyar da ta mamaye babban birnin jihar, Maiduguri da gonakin da ke…
Abuja Najeriya — Yanzu haka an yiwa kudurin dokar karatu na farko a Majalisar kasa, amma daga dukkan alamu cece-kucen da ya taso kan matakin da mataimakin shugaban kasa Kashim…
Wani rahoto da ofishin kula da basussuka da kuma rance a Najeriya DMO, ta fitar, ta ce bashin da ake bin kasar a karshen watan Yunin shekarar 2024, ya haura…
WASHINGTON, D. C. — ‘Yan sanda sun tsare mutumin mai shekaru 62 a cibiyar motsa jikin dake birnin Zhuhai na kudancin China sakamakon take mutanen da yayi a jiya Litinin,…
Asalin hoton, Getty Images 12 Nuwamba 2024, 04:24 GMT Shakka babu akwai yankunan da ke iyakoki tsakanin Najeriya da makwabciyarta Nijar da masu riƙe da makamai ke shige da fice…