Abubuwan da suka auku a Najeriya da sassan duniya akan 19 ga watan Fabarairu, 2025.
Asalin hoton, Reuters Wani taron manema labarai da shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya yi ya fito da ɓarakar da ke tsakaninsa da Shugaban Amurka Donald Trump, ƙarara. Haka kuma maganganun…