Abubuwan da suka faru a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar 18 ga Fabrairu, 2025.
Asalin hoton: EPA Hukumar ƙididdiga ta ƙasa a Najeriya ta ce alƙaluman hauhawar farashi sun koma 24.48 cikin 100 a watan Janairun da ya gabata. Wannan ne karon farko da…