Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya – Laraba, 04-12-2024
Asalin hoton, Reuters ‘Yar takarar jam’iyya mai mulki a Namibia, Swapo, Netumbo Nandi-Ndaitwah, ta zama mace ta farko da aka zaɓa shugabar ƙasar a zaɓen makon da ya gabata wanda…