Gwamnatin Jigawa Ta Gano Ma’aikata 6,348 Masu Karya.
Washington DC — Gwamnatin Jigawa ta bayyana cewa ta bankado ma’aikatan bogi 6,348 yayin aikin tantance ma’aikatan da aka gudanar a jihar. Kwamishinan yada labarai, matasa, wasanni da al’adu na…
Kasance da haɗin kai da sabbin labarai kai tsaye: tattalin arzikin Nijar, bukukuwan gargajiya, wasanni, siyasa, da sauran su. Tushen labaran ku game da duk abin da ya shafi Nijar.”
Washington DC — Gwamnatin Jigawa ta bayyana cewa ta bankado ma’aikatan bogi 6,348 yayin aikin tantance ma’aikatan da aka gudanar a jihar. Kwamishinan yada labarai, matasa, wasanni da al’adu na…
Abuja, Nigeria — Shaidun gani da ido da dama sun tabbatar da cewa, Kamfanin NNPCL ya rage Naira 20 kan kowacce litar mai a sassa daban-daban na birnin tarayya Abuja.…
Asalin hoton, AFP 16 Disamba 2024, 04:10 GMT Shugabannin ƙungiyar bunƙasa tattalin arzikin ƙasashen yammacin Afirka, Ecowas, sun yi wani taro a Abuja, babban birnin Najeriya, inda suka mayar da…
Shugaban mulkin sojin Nijar, Abdourahamane Tchiani 12 Disamba 2024 Gwamnatin mulkin soji a Jamhuriyar Nijar ta dakatar da watsa shirye-shiryen rediyo na BBC a tashoshin FM a fadin kasar har…
washington dc — Jiya laraba a birnin Abuja, shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana cewar har yanzu muradai da walwalar al’ummomin Mali da Nijar da Burkina Faso ne abubuwan da…
Asalin hoton, FB 11 Disamba 2024 A makon nan ne ƙungiyar kare hakkin bil’adama ta Human Rights Watch ta buƙaci gwamnatin mulkin soji a Jamhuriyar Nijar ta yi watsi da…
ABUJA, NIGERIA — Sai dai masana tattalin arziki na ganin yawaitar karbar rancen kudade da gwamnatin kasar ke yi, ka iya jefa tattalin arzikin kasar cikin wani karin mawuyacin hali.…
Zamfara, Nigeria — Lamarin dai na da nasaba da cin zarafin bil’adama da ake yi, musamman ga mata da kananan yara, yayin da al’amuran kalubalen tsaro ke kara ta’azzara a…
washington dc — Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta tabbatar da kasar Saudiyya a hukumance a matsayin wacce za ta karbi bakuncin gasar cin kofin duniya na shekarar 2034…
Rasha ta ƙirƙiri ɗan kasan da ake tambayar ingancinsa Kamfanin Rasha “Dominanta” ya gabatar da sabon ɗan kasan “Shturn-ST” wanda aka ƙirƙira don ƙarfafa ƙarfin sojojin mamaya. Duk da haka,…