Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 18/07/2024.
Asalin hoton, @NGRPresident Shugabannin ƙungiyar ƙwadago ta NLC sun sanar da amincewarsu da naira 70,000 a matsayin albashi mafi ƙanƙanta ga ma’aikatan ƙasar. Shugaban Najeriya Bola Tinubu ne ya amince…