Shin Nijar na da kuɗin shimfiɗa bututun man fetur zuwa Chadi don kauce wa Benin?
Bayani kan maƙala Marubuci, Armand Mouko Boudombo Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC, Dakar 24 Yuli 2024 Manufar a bayyane take, game da abin da aka tattauna a baya-bayan…