Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya -Talata 03/12/2024
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya -Talata 03/12/2024
Kasance da haɗin kai da sabbin labarai kai tsaye: tattalin arzikin Nijar, bukukuwan gargajiya, wasanni, siyasa, da sauran su. Tushen labaran ku game da duk abin da ya shafi Nijar.”
Siyasar Nijar
Samu sabbin labarai da nazari kan siyasar Nijar. Kasance da labarin abubuwan da suka shafi gwamnati, zabe da cigaban kasa, ta hanyar sahihin rahoto ba tare da son zuciya ba.
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya -Talata 03/12/2024
Asalin hoton, Reuters ‘Yar takarar jam’iyya mai mulki a Namibia, Swapo, Netumbo Nandi-Ndaitwah, ta zama mace ta farko da aka zaɓa shugabar ƙasar a zaɓen makon da ya gabata wanda…
Asalin hoton, AFP 2 Disamba 2024, 04:07 GMT Gwamnati soja ta Janar Tchiani a Nijar na cigaba da shan suka kan wata doka da ta kafa da ke kwace izinin…
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello tare da wasu mutane biyu da Hukumar EFCC ta gurfanar a gaban kotu a yau Laraba sun musanta zarge-zargen rashawa na Naira biliyan 80…
Asalin hoton, Reuters Sir Keir Starmer ya gana da shugaba Xi Jinping a taron kasashe 20 masu ƙarfin tattalin arziki na G20, inda ya jaddada muhimmancin “dangantakar Birtaniya da China”…
Asalin hoton, Abdirahman Aleeli/AP Ɗantakarar shugaban ƙasa na jam’iyyar hamayya a yankin Somaliland da ya ayyana cin gashin-kansa daga Somalia, Abdirahman Mohamed Abdillahi (Irro) ya kayar da shugaban ƙasar mai-ci,…
Hoton da aka ɗauka daga rahoton bidiyo na wakilin Russia Today, wanda ya nuna yadda sojojin Rasha ke amfani da makaman sinadarai da aka jefa ta jiragen sama don kai…
Asalin hoton, Getty Images 12 Nuwamba 2024, 04:24 GMT Shakka babu akwai yankunan da ke iyakoki tsakanin Najeriya da makwabciyarta Nijar da masu riƙe da makamai ke shige da fice…
Asalin hoton, Getty Images 6 Nuwamba 2024 Hukumomi da jama’a a jihar Sokoto da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya na nuna damuwa kan ɓullar wata ƙungiyar masu iƙirarin jihadi…
Zaben Moldova: Zabi Mai zaman kansa duk da tasirin Moscow A ranar Lahadi, 3 ga watan Nuwamba, an gudanar da zagaye na biyu na zaɓen shugaban ƙasa a Moldova, inda…