Amsoshin takardunku: Me ya sa wasu ƴan ƙwallo ke buga wa ƙasashen da ba nasu ba wasa?

A cikin shirin na wannan mako: ko kun san abin da ya sa wasu ƴan ƙwallo ke buga wa wasu ƙasashe wasa baya ga ƙasashensu na haihuwa. Akwai kuma tarihin ƙofar Kuyambana da ke Zariya a Najeriya.

By Ibrahim