Me ya sa gwamnatin Nijar ke gudanar da kwace takardun zama ƴan ƙasa daga wasu mutane?
Asalin hoton, AFP Sa’o’i 4 da suka wuce Gwamnatin mulkin soji a Jamhuriyar Nijar ta sake ɗaukar matakin ƙwace takardar izinin ɗan ƙasa ga ƙarin wasu mutum biyu mukusanta ga…