An Janye Jan Katin Da Aka Baiwa Kyaftin Din Manchester United
washington dc — Kyaftin din kungiyar kwallon kafar Manchester United Bruno Fernandez ya tsallake hukuncin dakatarwa daga buga wasanni 3 da aka yi masa a wasan da Tottenham ta lallasa…
FIFA Ta Dakatar Da Shugaban FECAFOOT Samuel Eto’o Tsawon Watanni 6
washington dc — Hukumar kwallon kafa ta duniya (FIFA) ta haramtawa Samuel Eto’o shiga harkokin wasanni tsawon watanni 6 saboda wasu halaye daya nuna yayin gasar kwallon kafar mata ‘yan…
Shugaba Tinubu Ya Tafi Burtaniya Hutu
washington dc — Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bar Abuja zuwa Burtaniya a yau Laraba domin fara hutun makonni 2 a wani bangare na hutunsa na shekara. Sanarwar da mataimakinsa…
Jawabin Tinubu Bai Yi La’akari Da Halin Da Al’umma Ke Ciki Ba
Washington dc — A jiya Talata, jam’iyyar pdp ta bayyana cewar jawabin shugaban Najeriya Bola Tinubu na bikin samun ‘yancin kan Najeriya karo na 64 ya sake tabbatar da “halin…
Zane-zane da ‘rangadin yaƙi’: Yadda Rasha ke fafutikar sauya ra’ayin ‘yan Afirka
Asalin hoton, AFP Bayani kan maƙala Marubuci, Chiagozie Nwonwu, Fauziyya Tukur, Olaronke Alo, da Maria Korenyuk Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Sashen Yaƙi da Labaran Ƙarya na BBC 10…
Burkina Faso da Mali da Nijar sun samar da fasfon bai ɗaya
Asalin hoton, Getty Images 17 Satumba 2024 Kungiyar AES Sahel, da ta kunshi kasashen Burkina Faso da Mali da kuma Jamhuriyar Nijar, ta sanar da samar da sabon fasfo na…
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya 30/09/2024
Asalin hoton, @verydarkblackman/@bobrisky222/Instagram Martins Vincent Otse da mutane suka fi sani da Verydarkman ya gurfana gaban kwamitin majalisar wakilan Najeriya da aka kafa domin yin bincike kan zarge-zargen cin hanci…