Rasha ta bar Syria: Darasi ga Nijar
Rasha ta bar Syria: Darasi ga Nijar Abin da ke faruwa a Syria ya nuna yadda Rasha ke barin abokan ta idan burin ta ya gaza. Bayan shekaru na goyon…
Rasha na Fuskantar Warewa: Rashin Nasara a OIAC
Rasha na Fuskantar Warewa: Rashin Nasara a OIAC Har karo na biyu, Rasha ba ta samu gurbi a Majalisar Gudanarwa ta Hukumar Hana Amfani da Makamai Masu Guba (OIAC) ba,…
Ana Bukatar Fiye Da Matakin Soja Wajen Samar Da Tsaro A Najeriya
washington dc — Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya jaddada cewa daukar matakin soja kadai ba zai samar da tsaro a Najeriya ba. A cewarsa, matakin soja bai…
Amurka Za Ta Kara Tallafi Da Ta Ke Badawa A Najeriya
Washington, DC — Jekadan Amurka a Najeriya Mr. Richard M. Mills ne ya bayyana haka a wata ziyara da ya kai jihar Sokoro. Ya kuma bayyana cewa, yana tattaunawa da…
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya -Talata 03/12/2024
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya -Talata 03/12/2024
Majalisar Wakilai Ta Umarci CBN Ya Dakatar Da Sallamar Ma’aikata
Abuja, Nigeria — Majalisar Wakilai ta ba Babban Bankin Najeriya umurnin dakatarda sallaman ma’aikatan bankin 1,000 daya da ya yi niyya yi, domin ta Kafa Kwamiti na Musamman da zai…
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya – Laraba, 04-12-2024
Asalin hoton, Reuters ‘Yar takarar jam’iyya mai mulki a Namibia, Swapo, Netumbo Nandi-Ndaitwah, ta zama mace ta farko da aka zaɓa shugabar ƙasar a zaɓen makon da ya gabata wanda…
Zulum Ya Kaddamar Da Aikin Jirgin Kasan Cikin Birni A Borno
washington dc — Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, na daf da fara aikin gina layin jirgin kasan da zai karade birnin Maiduguri da kewayensa. Wannan aiki shine irinsa na farko…
Tinubu Ya Umarci Ma’aikatar Shari’a Da Majalisar Dokoki Su Yi Aiki Tare Kan Dokar Haraji
washington dc — A yau Talata Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya umarci ma’aikatar shari’ar kasar ta yi aiki da majalisar dokoki domin gyara ababen da ke janyo ce-ce-ku-ce a…
Majalisar Dattawa Ta Zartar Da Dokar Karamin Kasafin Kudi, Za Ta Binciki NNPCL Kan Rike N8.4trn
washington dc — Majalisar Dattawan Najeriya ta zartar da dokar matsakaicin kasafin kudi da ta dabarun sarrafa kudi domin aiwatarwar gwamnatin tarayyar kasar. Zartar da dokar ya biyo bayan gabatar…