Mahamudu Bawumia Ya Amince Da Shan Kaye A Zaben Shugaban Kasar Ghana
WASHINGTON DC — A Ranar Lahadi dantakarar jam’iyar New Patriotic Party mai mulki a Ghana, mataimakin shugaban kasa Mahamudu Bawumia ya amince da shan kaye a zaben shugaban kasar, bayan…