Kamfanin Boeing 737 Max Na Fuskantar Turjiya Daga Yan’uwan Wadanda Hadarin Jirgin Biyu Ya Rutsa Da Su
WASHINGTON DC — A ranar juma’a iyalan pasinjojin da suka gamu da ajalin su a hadduran jirgin saman Boeing 737 Max biyu, suka halarci zaman babban kotun kasa dake Texas,…