FIFA Ta Dakatar Da Shugaban FECAFOOT Samuel Eto’o Tsawon Watanni 6
washington dc — Hukumar kwallon kafa ta duniya (FIFA) ta haramtawa Samuel Eto’o shiga harkokin wasanni tsawon watanni 6 saboda wasu halaye daya nuna yayin gasar kwallon kafar mata ‘yan…