Kamfanoni A Najeriya Na Fuskantar Barazanar Durkushewa
Abuja, Nigeria — Kungiyar ta koka bisa yadda kudin gudanarwar kamfanonin kasar ya karu da kaso 357.57, sai kuma koma-baya na kaso 1.66 a cinikin kayan da suke sarrafawa. Kungiyar…
Kasance da haɗin kai da sabbin labarai kai tsaye: tattalin arzikin Nijar, bukukuwan gargajiya, wasanni, siyasa, da sauran su. Tushen labaran ku game da duk abin da ya shafi Nijar.”
Abuja, Nigeria — Kungiyar ta koka bisa yadda kudin gudanarwar kamfanonin kasar ya karu da kaso 357.57, sai kuma koma-baya na kaso 1.66 a cinikin kayan da suke sarrafawa. Kungiyar…
Kaduna, Nigeria — Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali akan maganar sabuwar dokar haraji ta shugaban kasa Tunibu da kuma matsalar tsaro da tattalin arziki a Najeriya. Saurari…
Minna, Nigeria — Tun a lokacin tsohuwar gwamnatin Shugaba Buhari ne dai aka rufe wannan boda sakamakon matakin da gwamnatin Buharin ta dauka na rufe iyakokin kasar ta kasa a…
WASHINGTON, D. C. — Bayan fashewar madatsar ruwan da aka samu a watan Satumbar da ya gabata, da ambaliyar da ta mamaye babban birnin jihar, Maiduguri da gonakin da ke…
Abuja Najeriya — Yanzu haka an yiwa kudurin dokar karatu na farko a Majalisar kasa, amma daga dukkan alamu cece-kucen da ya taso kan matakin da mataimakin shugaban kasa Kashim…
Wani rahoto da ofishin kula da basussuka da kuma rance a Najeriya DMO, ta fitar, ta ce bashin da ake bin kasar a karshen watan Yunin shekarar 2024, ya haura…
WASHINGTON, D. C. — ‘Yan sanda sun tsare mutumin mai shekaru 62 a cibiyar motsa jikin dake birnin Zhuhai na kudancin China sakamakon take mutanen da yayi a jiya Litinin,…
Asalin hoton, Getty Images 12 Nuwamba 2024, 04:24 GMT Shakka babu akwai yankunan da ke iyakoki tsakanin Najeriya da makwabciyarta Nijar da masu riƙe da makamai ke shige da fice…
Washington, DC — Wannan dai na daga cikin muradun samar da bishiyoyi don cin ribar samun kudin shiga da kuma yaki da dumamar yanayi.Hukumar, wadda ke aiki a jihohi 11…
Asalin hoton, Getty Images 6 Nuwamba 2024 Hukumomi da jama’a a jihar Sokoto da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya na nuna damuwa kan ɓullar wata ƙungiyar masu iƙirarin jihadi…