Hikayata 2024: Yadda za ku shiga gasar mata zalla ta BBC Hausa
14 Yuni 2024 Wanda aka sabunta 24 Agusta 2024 Hikayata gasa ce ta rubutun ƙagaggun gajerun labarai ta mata zalla wadda ke samar da dama ga mata zalla marubuta, waɗanda…
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 25/08/2024
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Pavel Durov ya ƙirƙiro Telegram a 2013 Ana sa ran ɗan ƙasar Rashan nan, mai shafin sada zumunta da muhawara na Telegram, Pavel Durov,…
Abin Da ‘Yan Najeriya Ke Cewa Kan Cire Harajin Gas, Man Dizel
Abuja, Nigeria — The government of the country has stated that the removal of VAT on gas, diesel and CNG will ease the problems in the country. Mr. Wale Edun,…
An Sake Ba Bruno Fernandes Jan Kati
Washington D.C. — An kori Bruno Fernandes daga wasa karo na biyu a jere yayin da Manchester United ta tashi 3-3 da Porto a gasar Europa League ranar Alhamis. Dan…
Ranar Hausa: Ƙalubalen da harshen Hausa ke fuskanta a shafukan sada zumunta
Asalin hoton, Getty Images Bayani kan maƙala Marubuci, Abdullahi Bello Diginza Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC News Abuja Twitter, @abdulahidiginza Aiko rahoto daga Abuja 26 Agusta 2024 Harshen…
Ranar Hausa: Daga ina Hausawa suka samo asali?
Asalin hoton, Getty Images Bayani kan maƙala Marubuci, Isiyaku Muhammed Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Digital Journalist 26 Agusta 2024 Hausawa mutane ne da suka yaɗu a wurare da…
Ambaliya a Nijar: ‘Ɗan’uwana ya mutu ya bar marayu 12 da mata biyu’
Asalin hoton, Capture d’écran de la télévision publique nigérienne. Bayanan hoto, Yadda aka yi janazar wasu daga cikin waɗanda suka rasu a ambaliyar Kori da ke Garin Alia Bayani kan…
Mun roƙi Nijar ta haɗa kai da Najeriya domin yaƙar ta’addanci – Christopher Musa
29 Agusta 2024 Rundunar sojin Najeriya ta ce gwamnatin sojin Nijar ta amince su yi aiki tare domin yaƙi da matsalolin tsaron da suka addabi kasashen biyu. Babban hafsan tsaron…
Juyin mulki: Shugabannin Afirka da aka hamɓarar tun daga 1950
30 Agusta 2024 An cika shekara ɗaya bayan da sojoji suka tuntsurar da gwamnati a ƙasar Gabon a ranar 30 ga watan Agustan 2023. Juyin mulkin da aka yi wa…
Lille Ta Lashe Wasanta Da Real Madrid
Washington D.C. — Kungiyar Lille ta Faransa ta doke Real Madrid da ci 1-0 a gasar Zakarun Turai ta UEFA. Duk da Kylian Mbappé ya fito daga benci ya shiga…