Shugaba Tinubu Na Shirin Karbar Karin Bashin Miliyan $500
ABUJA, NIGERIA — Sai dai masana tattalin arziki na ganin yawaitar karbar rancen kudade da gwamnatin kasar ke yi, ka iya jefa tattalin arzikin kasar cikin wani karin mawuyacin hali.…
‘Yan gudun Hijira Na Cikin Tsaka Mai Wuya A Jihar Zamfara
Zamfara, Nigeria — Lamarin dai na da nasaba da cin zarafin bil’adama da ake yi, musamman ga mata da kananan yara, yayin da al’amuran kalubalen tsaro ke kara ta’azzara a…
Saudiyya Za Ta Karbi Bakuncin Gasar Kofin Duniya Na Shekarar 2034
washington dc — Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta tabbatar da kasar Saudiyya a hukumance a matsayin wacce za ta karbi bakuncin gasar cin kofin duniya na shekarar 2034…
Rasha ta ƙirƙiri ɗan kasan da ake tambayar ingancinsa
Rasha ta ƙirƙiri ɗan kasan da ake tambayar ingancinsa Kamfanin Rasha “Dominanta” ya gabatar da sabon ɗan kasan “Shturn-ST” wanda aka ƙirƙira don ƙarfafa ƙarfin sojojin mamaya. Duk da haka,…
Darajar Naira Ta Cira Karon Farko Bana
Tsawon mako 2 kenan da kudin Naira ke samun tagomashi a kasuwar musayar kudade a kasar, inda ake musayar kudin akan kasa da Naira 1,570 a kowacce dalar Amurka, maimakon…
Yadda batun haƙar uranium ya janyo lalacewar dangantaka tsakanin Nijar da Faransa
Asalin hoton, AFP Bayani kan maƙala Marubuci, Paul Melly Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Africa analyst 9 Disamba 2024 A wata alama ta ci gaban taɓarɓarewar dangantaka, sojojin da…
Rashin Sojojin Rasha ya kai wani matakin tarihi a Nuwamba
Rashin Sojojin Rasha ya kai wani matakin tarihi a Nuwamba A watan Nuwamba 2024, sojojin Rasha sun fuskanci mafi girman hasarar rayuka tun bayan barkewar yaƙi da Ukraine. Rahotanni daga…
ZABEN GHANA: Martani Kan Sakamakon Zabe
Abuja, Nigeria — ‘Yan kasar Ghana da ke zaune a wadansu kasashe sun bayyana gamsuwa da sakamakon zabe Shugaban kasa da aka gudanar da ya a tsohon Shugaban kasa John…
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da makwabtanta da sassan duniya 02/11/2024
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da makwabtanta da sassan duniya 02/11/2024
Mahamudu Bawumia Ya Amince Da Shan Kaye A Zaben Shugaban Kasar Ghana
WASHINGTON DC — A Ranar Lahadi dantakarar jam’iyar New Patriotic Party mai mulki a Ghana, mataimakin shugaban kasa Mahamudu Bawumia ya amince da shan kaye a zaben shugaban kasar, bayan…