Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 18/07/2024.
Asalin hoton, @NGRPresident Shugabannin ƙungiyar ƙwadago ta NLC sun sanar da amincewarsu da naira 70,000 a matsayin albashi mafi ƙanƙanta ga ma’aikatan ƙasar. Shugaban Najeriya Bola Tinubu ne ya amince…
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye…
Nijar ta bai wa Turkiyya kwangila mai tsoka ta haƙar ma’adanai
Asalin hoton, fb/Presidence De La Perublique Du Niger 19 Yuli 2024 Yayin da gwamnatin mulkin soji ta Jamhuriyar Nijar ke juya wa ƙasashen yamma baya, yanzu gwamnatin ta ƙulla wata…
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 19/07/2024.
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 19/07/2024.
Muna kira da a saki Bazoum da gaggawa ba tare da sharaɗi ba – Faransa
Asalin hoton, Getty Images 23 Yuli 2024 Ƙasar Faransa ta buƙaci a saki hamɓararren shugaban jamhuriyar Nijar, Mohamed Bazoum ” cikin gaggawa sannan ba tare da wani sharaɗi ba” wanda…
Ahmed Musa Ya Koma Kano Pillars Da Kafar Dama
Washington D.C. — Kyaftin din Super Eagles Ahmed Musa ya dawo gasar Premier League ta Najeriya, inda ya zura kwallaye biyu yayin da Kano Pillars ta doke Sunshine Stars na…
Shin Nijar na da kuɗin shimfiɗa bututun man fetur zuwa Chadi don kauce wa Benin?
Bayani kan maƙala Marubuci, Armand Mouko Boudombo Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC, Dakar 24 Yuli 2024 Manufar a bayyane take, game da abin da aka tattauna a baya-bayan…
Juyin mulki a Nijar: Wane sauyi aka samu bayan shekara ɗaya?
Asalin hoton, AFP 26 Yuli 2024 A yau juma’a ne aka cika shekara ɗaya cur da juyin mulkin sojoji wanda ya kifar da zaɓaɓɓiyar gwamnatin Shugaba Mohamed Bazoum. Saɓanin alwashin…
Murya, Ra'ayi Riga: Shekara guda bayan juyin mulkin sojoji a Nijar 26/07/2024, Tsawon lokaci 59,38
Murya, Ra’ayi Riga: Shekara guda bayan juyin mulkin sojoji a Nijar 26/07/2024, Tsawon lokaci 59,38
Amsoshin takardunku: Me ya sa wasu ƴan ƙwallo ke buga wa ƙasashen da ba nasu ba wasa?
Amsoshin takardunku: Me ya sa wasu ƴan ƙwallo ke buga wa ƙasashen da ba nasu ba wasa? A cikin shirin na wannan mako: ko kun san abin da ya sa…