Komawar Shugaba Paul Biya Kamaru Bayan Bacewa Daga Idon Jama’a
Washington DC — Jita-jita game da mutuwar shugaban kasar Paul Biya mai shekaru 91 da haifuwa, ta kaure bayan ya bace a idon jama’a sama da wata guda bayan wata…
Kasance da haɗin kai da sabbin labarai kai tsaye: tattalin arzikin Nijar, bukukuwan gargajiya, wasanni, siyasa, da sauran su. Tushen labaran ku game da duk abin da ya shafi Nijar.”
Sami labaran tattalin arziki na ƙarshe daga Nijar da Afirka. Bincika rahotanni, nazari, da canje-canje a harkokin kasuwanci, kamfanoni, da kasuwannin kudi a yankin
Washington DC — Jita-jita game da mutuwar shugaban kasar Paul Biya mai shekaru 91 da haifuwa, ta kaure bayan ya bace a idon jama’a sama da wata guda bayan wata…
Abuja, Najeriya — Wasu ‘yan kasuwar jamhuriyar Nijar a Najeriya na kokawa da yadda tsadar canja Naira zuwa CFA ke gurgunta harkokin kasuwancinsu. A yanzu haka dai CFA daya a…
WASHINGTON DC — Wakilin Amurka na musamman Amos Hochstein ya isa birnin Beruit a ranar Litinin don tattaunawa da nufin samar da mafita kan rikicin da ke kan iyakar Isira’ila…
WASHINGTON DC — A ranar Juma’a shugaba Nicolas Maduro na Venezuela ya nada wani na hannun daman shi cikin majalisar zartaswa, wanda shugaban Amurka Joe Biden yayiwa afuwa a bara,…
Washington D.C. — Kamfanin hakar ma’adinai na Zijin na kasar China ya shirya tsaf don sayen aikin hakar gwal a mahakar ma’adinai na Akyem da ke Ghana daga kamfanin Newmont…
Washington DC — Yayin da manoman duniya ke noman abinci yadda ya kamata don ciyar da kusan mutane biliyan takwas da ke zaune a doron kasa, Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin…
Washington D.C. — ‘Yar takarar shugabancin kasa karkashin jam’iyyar Democrat, Kamala Harris, ta yi gargadin cewa Donald Trump na jam’iyyar Republican zai nemi “kirkirar dokar” da za ta haifar da…
washington dc — Gwamnatin tarayyar Najeriya ta baiwa ‘yan Najeriya tabbacin cewa bayan wuya dadi na zuwa yayin da take bijiro da manufofi da nufin sake farfado da tattalin arzikin…
WASHINGTON DC — A ranar Asabar Gwamnatin Vietnam tace, sun amince ita da China su karfafa hadin guiwa domin bunkasa sha’anin tsaro da kare kansu, duk kuwa da lokacin da…
WASHINGTON DC — A ranar juma’a iyalan pasinjojin da suka gamu da ajalin su a hadduran jirgin saman Boeing 737 Max biyu, suka halarci zaman babban kotun kasa dake Texas,…