Majalisar Wakilan Najeriya Za Ta Yi Bincike Kan Matsalar Katsewar Wutar Lantarki
Washington — Majalisar Wakilain Najeriya ta umarci kwamitinta kan harkokin wutar lantarki da ya binciki yawan matsalar katsewar tushen wutar lantarki na kasa sannan ya gabatar da rahoto cikin makonni…