Shugaba Nicolas Maduro Na Venezuela Ya Nada Alex Saab A Majalisar Ministocin Shi
WASHINGTON DC — A ranar Juma’a shugaba Nicolas Maduro na Venezuela ya nada wani na hannun daman shi cikin majalisar zartaswa, wanda shugaban Amurka Joe Biden yayiwa afuwa a bara,…