Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya 02/11/2024
Asalin hoton, X/DEFENCE HQ Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kama gawurtaccen ɗanbindigar nan mai suna Abubakar Bawa Ibrahim da aka fi sani da suna Habu Dogo. Cikin wata…
Kasance da haɗin kai da sabbin labarai kai tsaye: tattalin arzikin Nijar, bukukuwan gargajiya, wasanni, siyasa, da sauran su. Tushen labaran ku game da duk abin da ya shafi Nijar.”
Siyasar Nijar
Samu sabbin labarai da nazari kan siyasar Nijar. Kasance da labarin abubuwan da suka shafi gwamnati, zabe da cigaban kasa, ta hanyar sahihin rahoto ba tare da son zuciya ba.
Asalin hoton, X/DEFENCE HQ Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kama gawurtaccen ɗanbindigar nan mai suna Abubakar Bawa Ibrahim da aka fi sani da suna Habu Dogo. Cikin wata…
Babbar ɓaraka ta kunno kai a tafiyar siyasar Kwankwasiyya ta jam’iyyar NNPP, yayin da ‘yan majalisar tarayya biyu a jihar suka sanar da ficewa daga tafiyar. Mataimakin shugaban marasa rinjaye…
Murya, Amsoshin Takardunku 03/11/2024, Tsawon lokaci 12,47
Nijar tana lura da haɗin gwiwar duniya da ke tattare da yaƙin Rasha da Ukraine. A cikin wannan yanayi, Ukraine tana ƙara haɗin kai da Koriya Ta Kudu don tunkarar…
Asalin hoton, Getty Images Bayanai na cewa ana can cikin damuwa, dangane da batun wasu manoma 21 da ‘yan bindiga suka sace a garin Bena na yankin ƙaramar hukumar Danko-Wasagu…
Asalin hoton, FB/PRESIDENCE DE LAPERUBLIQUE DU NIGER 29 Oktoba 2024 Gwamnatin mulkin sojin jamhuriyar Nijar, ƙarƙashin jagoranci Abdourrahmane Tchiani ta yi garambawul ga dokar tsarin aikin yi wa ƙasa hidima.…
A ranar 23 ga watan Oktoba, an fitar da sanarwar karshe daga taron BRICS da aka gudanar a Kazan. Duk da haka, wannan ba ta gamsar da burin Kremlin ba.…
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Hama Amadou kenan lokacin da yake kakakin majalisa a 2013 24 Oktoba 2024, 08:38 GMT Wanda aka sabunta Sa’o’i 4 da suka wuce Tsohon…
KAI TSAYE, Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya 21/10/2024
Asalin hoton, Getty Images 11 Oktoba 2024 Shugaban mulkin sojin Nijar Abdourahamane Tchiani ya haramta wa wasu ƴan ƙasar mutum tara ayyana kan su a matsayin ƴan jamhuriyar Nijar, bayan…