Miliyoyin ‘Yan Najeriya Na Fama Da Yunwa Yayin Da Ambaliyar Ruwa Ta Kara Wahalhalu
WASHINGTON, D. C. — Bayan fashewar madatsar ruwan da aka samu a watan Satumbar da ya gabata, da ambaliyar da ta mamaye babban birnin jihar, Maiduguri da gonakin da ke…