Gwamnati Ta Baiwa ‘Yan Najeriya Tabbacin Cewa Al’amura Zasu Yi Kyau A Karshe
washington dc — Gwamnatin tarayyar Najeriya ta baiwa ‘yan Najeriya tabbacin cewa bayan wuya dadi na zuwa yayin da take bijiro da manufofi da nufin sake farfado da tattalin arzikin…