Donald Trump Ya Zabi Bakar Fata Na Farko Scott Turner Da Zaiyi Aiki A Sabuwar Gwamnatin Da Zai Kafa
WASHINGTON DC — Zababben shugaban Amurka Donald Trump ya zabi Scott Turner, tsohon dan wasan kwallo wanda ya taba rike mukami a fadar white House a lokacin shugabancin Trump na…