Me ya sa gwamnatin sojin Nijar ta tilasta wa masu yi wa ƙasa hidima yin horon soji?
Asalin hoton, FB/PRESIDENCE DE LAPERUBLIQUE DU NIGER 29 Oktoba 2024 Gwamnatin mulkin sojin jamhuriyar Nijar, ƙarƙashin jagoranci Abdourrahmane Tchiani ta yi garambawul ga dokar tsarin aikin yi wa ƙasa hidima.…