An Nada Lampard A Matsayin Sabon Kocin Coventry City
washington dc — An nada tsohon dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafar Chelsea da kasar Ingila Frank Lampard ya zamo kociyan Coventry a bisa yarjejeniyar shekaru 2 da rabi,…
Kasance da haɗin kai da sabbin labarai kai tsaye: tattalin arzikin Nijar, bukukuwan gargajiya, wasanni, siyasa, da sauran su. Tushen labaran ku game da duk abin da ya shafi Nijar.”
washington dc — An nada tsohon dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafar Chelsea da kasar Ingila Frank Lampard ya zamo kociyan Coventry a bisa yarjejeniyar shekaru 2 da rabi,…
washington dc — A yau Alhamis, shugaban Najeriya Bola Tinubu ya fara gudanar da ziyarar kwanaki 2 a kasar Faransa, inda dukkanin kasashen 2 ke neman karin alakar tattalin arziki…
AGADEZ, NIGER — Muhinman batutuwa aka tattauna tsakanin tawagar manyan jami’an gwamnatin na kasar Jamus karkashin jagorancin jakadan kasar a Nijar Dr. Schnakenberg Olivier da kuma mahukuntan jihar Agadas a…
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello tare da wasu mutane biyu da Hukumar EFCC ta gurfanar a gaban kotu a yau Laraba sun musanta zarge-zargen rashawa na Naira biliyan 80…
washington dc — A yau Laraba Fadar Shugaban Kasa ta sanar da tafiyar Shugaban Kasa Bola Tinubu ziyarar aiki a kasar Faransa. Ziyarar za ta kasance mutuntawa ga gayyatar da…
Washington, DC — Muhawarar ciwo sabon bashi da Majalisar Dattawa ta amince da shi dai na kara kamari ne a daidai lokacin da ‘yan Najeriya ke ci gaba da kokawa…
WASHINGTON DC — Zababben shugaban Amurka Donald Trump ya zabi Scott Turner, tsohon dan wasan kwallo wanda ya taba rike mukami a fadar white House a lokacin shugabancin Trump na…
Abuja, Nigeria — Shugaba Tinubu ya gabatar da bukatar ciwo bashin Naira Triliyan daya da biliyan saba’in da bakwai, wanda zai kawo jimlar bashi da ke kan Najeriya zuwa Naira…
ABUJA, NIGERIA — A yayin da duniya ke karkata ga tsarin tsaftattaccen makamashi sakamakon kiraye-kirayen kwararru a fannin, gwamnatin tarayyar Najeriya ta hannun ma’aikatar Albarkatun Man Fetur tare da hadin…
Abuja, Nigeria — Masana tattalin arziki sun ce hanyoyi biyu mafiya inganci wajen tura kudi a harkar cinikayyar kasa da kasa su ne ta takardun tabbaci na LC da TCC…