Donald Trump Da Kamala Harris Na Bukatar Kara Zage Damze Domin Samun Nasara A Jihar Georgia A Zaben 2024
WASHINGTON DC — Jihar Georgia ta rika nuna alamun sake zaben tsohon shugaban Amurka Donald Trump a farko farkon yakin neman zaben shugabancin Amurka a shekarar 2024, lokacin da shugaba…