Murya, Amsoshin Takardunku 03/11/2024, Tsawon lokaci 12,47
Murya, Amsoshin Takardunku 03/11/2024, Tsawon lokaci 12,47
Kasance da haɗin kai da sabbin labarai kai tsaye: tattalin arzikin Nijar, bukukuwan gargajiya, wasanni, siyasa, da sauran su. Tushen labaran ku game da duk abin da ya shafi Nijar.”
Murya, Amsoshin Takardunku 03/11/2024, Tsawon lokaci 12,47
Nijar tana lura da haɗin gwiwar duniya da ke tattare da yaƙin Rasha da Ukraine. A cikin wannan yanayi, Ukraine tana ƙara haɗin kai da Koriya Ta Kudu don tunkarar…
WASHINGTON DC — Jihar Georgia ta rika nuna alamun sake zaben tsohon shugaban Amurka Donald Trump a farko farkon yakin neman zaben shugabancin Amurka a shekarar 2024, lokacin da shugaba…
washington dc — Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana aniyarta ta yin amfani da fasahar kirkirarriyar basira wajen bunkasa tattalin arzikin kasar. Ministan Harkokin Sadarwa da Kirkire-Kirkire da Tattalin Arzikin Zamani,…
Washington, DC — Tsohon dan wasan United Ruud van Nistelrooy, wanda ya karbi ragamar aiki na wucin gadi bayan an kori Erik Ten Hag a ranar Litinin, zai ci gaba…
Asalin hoton, Getty Images Bayanai na cewa ana can cikin damuwa, dangane da batun wasu manoma 21 da ‘yan bindiga suka sace a garin Bena na yankin ƙaramar hukumar Danko-Wasagu…
ABUJA, NIGERIA — Gwamnatin Najeriya ta bada wa’adin watanni 9 ga mutanen dake boye daloli ba a cikin tsarin banki ba. A jawabinsa ga manema labarai a jiya Alhamis bayan…
Asalin hoton, FB/PRESIDENCE DE LAPERUBLIQUE DU NIGER 29 Oktoba 2024 Gwamnatin mulkin sojin jamhuriyar Nijar, ƙarƙashin jagoranci Abdourrahmane Tchiani ta yi garambawul ga dokar tsarin aikin yi wa ƙasa hidima.…
cc Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta kori kocinta Erik ten Hag sakamakon rashin nuna bajinta da kungiyar ta yi a kakar wasa ta bana, in ji kungiyar ta…
A ranar 23 ga watan Oktoba, an fitar da sanarwar karshe daga taron BRICS da aka gudanar a Kazan. Duk da haka, wannan ba ta gamsar da burin Kremlin ba.…