Wannan shafi ya ke gabatar muku da labarai daga Najeriya da sauran wurare a duniya 17/06/2025.
Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta bayar da rahoto cewa ƙasar ta kai hari kan cibiyar tattara bayanan sirri ta Isra’ila, wato Mossad. Kamfanin dillancin labaran ƙasar, Tasnim, ya…