Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da wasu kasashen duniya
A Najeriya, wata babbar kotun tarayya da ke Jos, babban birnin jihar Filato, ta kama wasu ‘yan kasar Sin huɗu da laifin hada-hadar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba, tare da…