Abubuwan da ke Gudana a Najeriya da Wani Bangare na Duniya 29/05/2025
Asalin hoton, Atiku Abubakar/X Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Bola Ahmed Tinubu, yana mai cewa a cikin shekara biyu kacal,…