Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 21/11/2024
Asalin hoton, Abdirahman Aleeli/AP Ɗantakarar shugaban ƙasa na jam’iyyar hamayya a yankin Somaliland da ya ayyana cin gashin-kansa daga Somalia, Abdirahman Mohamed Abdillahi (Irro) ya kayar da shugaban ƙasar mai-ci,…
Taron G-20 Na Tattaunawa Kan Yake-Yake Da Sauyin Yanayi Da Dawowar Trump
Washington dc — Shugaban kasar Brazil, Luiz Inacio Lula Da Silva, zai yi amfani da damarsa ta mai masaukin baki ya tallata batutuwan dake ransa, da suka kunshi yaki da…
Rasha na amfani da makaman sinadarai da aka haramta: Bayyanar mummunan laifi
Hoton da aka ɗauka daga rahoton bidiyo na wakilin Russia Today, wanda ya nuna yadda sojojin Rasha ke amfani da makaman sinadarai da aka jefa ta jiragen sama don kai…
Kudin Shigar Gwamnatin Najeriya Ya Karu Da Kaso 76% Zuwa N12.5trn
washington dc — Karuwar haraji da kudaden shiga daga cinikin danyen man fetur da gwamnatin tarayyar Najeriya ta samu sun bunkasa abinda ke shiga lalitarta da kaso 76 cikin 100,…
Najeriya Da Indiya Sun Karfafa Alakar Dake Tsakaninsu
washington dc — Najeriya da kasar Indiya sun jaddada aniyar gina kwakkwarar alaka, inda suka sha alwashin karfafa dangantaka a muhimman fannoni irinsu bunkasa tattalin arziki da tsaro da kiwon…
Tinubu Zai Halarci Taron Shugabannin Kungiyar G-20 A Brazil
washington dc — A yau Lahadi Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai bar Abuja zuwa birnin Rio de Janeiro na kasar Brazil, domin halartar karo na 19 na taron kolin shugabannin…
Manufofi Da Trump Ya Yi Alkawarin Aiwatarwa
A lokacin yakin neman zaben shi, Donald Trump ya yi alkawarin aiwatar da manyan abubuwa da suka hada da tsaron kan iyaka da karfafa tattalin arziki. Alkawuran na sa dai…
Akwai Bukatar Karatun Ta Natsu Kan Hanyar Shawo Kan Matsalar Wutar Lantarki-Masana
Abuja, Nigeria — Minista Adebayo Adelabu ya ce gwamnatin tarayya ta dukufa wajen ganin an kawo sauyi a fanin samar da wutar lantarki da zai haifar da habbaka tattalin arziki…
Kamfanoni A Najeriya Na Fuskantar Barazanar Durkushewa
Abuja, Nigeria — Kungiyar ta koka bisa yadda kudin gudanarwar kamfanonin kasar ya karu da kaso 357.57, sai kuma koma-baya na kaso 1.66 a cinikin kayan da suke sarrafawa. Kungiyar…
MANUNIYA: Sabuwar Dokar Haraji Ta Shugaba Tinubu, Nuwamba 15, 2024
Kaduna, Nigeria — Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali akan maganar sabuwar dokar haraji ta shugaban kasa Tunibu da kuma matsalar tsaro da tattalin arziki a Najeriya. Saurari…