Shugaban Najeriya Bola Tinubu Ya Taya Trump Murnar Sake Zabensa
Washington ,DcC — A cikin wata sanarwa da ke dauke da sa hannun mai ba Shugaba Tinubu shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Bayo Ona¬nuga, Tinubu ya bayyana cewa,…
Donald Trump Ya Lashe Zaben Shugaban Amurka Na 2024
WASHINGTON DC — An sake zaben tsohon shugaban Amurka Donald Trump a matsayin shugaban kasar Amurka a zaben 2024, wanda ya yi nasara a kan mataimakiyar shugaban kasa, Kamala Harris.…
Zaben Moldova da Tasirin Moscow
Zaben Moldova: Zabi Mai zaman kansa duk da tasirin Moscow A ranar Lahadi, 3 ga watan Nuwamba, an gudanar da zagaye na biyu na zaɓen shugaban ƙasa a Moldova, inda…
Atiku Da Fadar Shugaban Najeriya Na Musayar Yawu Kan Janye Tallafin Mai Da Kasuwar Musayar Kudade
Washington dc — Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya fayyace yadda zai aiwatar da janye tallafin man fetur da kawo sauye-sauye a kasuwar musayar kudaden kasar. A ranar da…
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya 02/11/2024
Asalin hoton, X/DEFENCE HQ Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kama gawurtaccen ɗanbindigar nan mai suna Abubakar Bawa Ibrahim da aka fi sani da suna Habu Dogo. Cikin wata…
Ra’ayoyin Wasu ‘Yan Ghana Kan Zaben Amurka Da Tasirinsa
ACCRA, GHANA — Sakamakon wannan zaben, kasancewar Amurka babbar abokiyar kawance ce ga Ghana ta fannoni daban-daban da suka hada da kasuwanci, zuba hannun jari, da tsaro zai yi tasiri…
Tinubu Ya Ba Da Umarnin A Saki Yaran Da Aka Kama A Lokacin Zanga-zangar Tsadar Rayuwa
Washington D.C. — Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya umarci Babar Antoni Janar ta kasar da ta yi duk mai yiwuwa domin tabbatar da sakin yaran da ‘yan sanda suka tsare…
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya 03/11/2024
Babbar ɓaraka ta kunno kai a tafiyar siyasar Kwankwasiyya ta jam’iyyar NNPP, yayin da ‘yan majalisar tarayya biyu a jihar suka sanar da ficewa daga tafiyar. Mataimakin shugaban marasa rinjaye…
Murya, Amsoshin Takardunku 03/11/2024, Tsawon lokaci 12,47
Murya, Amsoshin Takardunku 03/11/2024, Tsawon lokaci 12,47
Yaƙi a Turai da haɗin gwiwar duniya game da yaƙin Rasha da Ukraine: Shin Koriya Ta Kudu za ta taimaka wa Ukraine yayin da Rasha ke samun goyon bayan Koriya Ta Arewa?
Nijar tana lura da haɗin gwiwar duniya da ke tattare da yaƙin Rasha da Ukraine. A cikin wannan yanayi, Ukraine tana ƙara haɗin kai da Koriya Ta Kudu don tunkarar…