Kamfanin China Zai Sayi Aikin Hakar Gwal Na Newmont Mallakar Amurka
Washington D.C. — Kamfanin hakar ma’adinai na Zijin na kasar China ya shirya tsaf don sayen aikin hakar gwal a mahakar ma’adinai na Akyem da ke Ghana daga kamfanin Newmont…
Rikici Da Sauyin Yanayi Na Kara Yawan Yunwa A Afirka
Washington DC — Yayin da manoman duniya ke noman abinci yadda ya kamata don ciyar da kusan mutane biliyan takwas da ke zaune a doron kasa, Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin…
Trump, Harris Sun Kara Kaimi Wajen Caccakar Juna
Washington D.C. — ‘Yar takarar shugabancin kasa karkashin jam’iyyar Democrat, Kamala Harris, ta yi gargadin cewa Donald Trump na jam’iyyar Republican zai nemi “kirkirar dokar” da za ta haifar da…
Gwamnati Ta Baiwa ‘Yan Najeriya Tabbacin Cewa Al’amura Zasu Yi Kyau A Karshe
washington dc — Gwamnatin tarayyar Najeriya ta baiwa ‘yan Najeriya tabbacin cewa bayan wuya dadi na zuwa yayin da take bijiro da manufofi da nufin sake farfado da tattalin arzikin…
China Da Vietnam Sun Dawo Da Danyen Ganye A tsakanin Su Bayan Takon Saka Kan Kogin Kudancin China
WASHINGTON DC — A ranar Asabar Gwamnatin Vietnam tace, sun amince ita da China su karfafa hadin guiwa domin bunkasa sha’anin tsaro da kare kansu, duk kuwa da lokacin da…
Kamfanin Boeing 737 Max Na Fuskantar Turjiya Daga Yan’uwan Wadanda Hadarin Jirgin Biyu Ya Rutsa Da Su
WASHINGTON DC — A ranar juma’a iyalan pasinjojin da suka gamu da ajalin su a hadduran jirgin saman Boeing 737 Max biyu, suka halarci zaman babban kotun kasa dake Texas,…
Nijar ta haramtawa waɗansu mutane ayyana kansu a matsayin ƴan ƙasarta
Asalin hoton, Getty Images 11 Oktoba 2024 Shugaban mulkin sojin Nijar Abdourahamane Tchiani ya haramta wa wasu ƴan ƙasar mutum tara ayyana kan su a matsayin ƴan jamhuriyar Nijar, bayan…
An Nemi Gwamnatin Birtaniya Tasa Baki A Saki Jimmy Lai
WASHINGTON DC — A ranar Juma’a aka bukaci gwamnatin Birtaniya da ta dago batun babban dakaren kafar yada labaran nan mai rajin democradiyya da aka daure, Jimmy Lai, ga China,…
Bidiyo, ‘Inganta albashi yana bunƙasa lafiyar ƙwaƙwalwa’, Tsawon lokaci 4,04
Bidiyo, ‘Inganta albashi yana bunƙasa lafiyar ƙwaƙwalwa’, Tsawon lokaci 4,04
Karin Farashin Mai Zai Kara Jefa ‘Yan Najeriya Cikin Kangin Talauci
Washington D.C. — Kungiyar Kwadago ta NLC a Najeriya ta yi kira ga hukumomin Najeriya da su “gaggauta” janye karin farashin litar mai da aka yi kasar. A ranar Laraba…