‘Yan Najeriya Sun Bayyana Damuwa Kan Bashin Da Shugaba Tinubu Ke Shirin Ciwowa
Abuja, Nigeria — Shugaba Tinubu ya gabatar da bukatar ciwo bashin Naira Triliyan daya da biliyan saba’in da bakwai, wanda zai kawo jimlar bashi da ke kan Najeriya zuwa Naira…