Gwamnatin Kaduna Ta Baiwa Masu Zanga-Zangar Da Aka Saki Kyautar N100, 000 Da Wayoyin Hannu
washington dc — Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya baiwa masu zanga-zangar adawa da rashin shugabanci nagari da aka saki kyautar Naira dubu 100 da wayoyin hannu kowannesu. Gwamna…